Tehran (IQNA) Kafofin yada labarai sun ba da rahoton fashewar wani abu a Mazar-e-Sharif, babban birnin lardin Balkh na Afganistan, wanda shi ne na farko tun bayan da 'yan Taliban suka karbe ikon kasar.
Lambar Labari: 3487101 Ranar Watsawa : 2022/03/28
Tehran (IQNA) Kungiyar Taliban dake mulki a Afganistan ta yi kira ga kasashen musulmi dasu amince da gwamnatinta a Afghanistan.
Lambar Labari: 3486842 Ranar Watsawa : 2022/01/19
Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Saudiyya ta sake bude karamin ofishin jakadancinta a birnin Kabul na kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486628 Ranar Watsawa : 2021/12/01
Tehran (IQNA) wakilan gwamnatin Taliban da na gwamnatin Amurka za su koma teburin tattaunawa a birnin Doha na kasar Qatar.
Lambar Labari: 3486601 Ranar Watsawa : 2021/11/24
Tehran (IQNA) Taliban ta sanar da kame Wali na kungiyar 'yan ta'adda ta Daesh a Lardin Nangarhar
Lambar Labari: 3486442 Ranar Watsawa : 2021/10/18
Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar ilimi ta Azhar ya kirayi kungiyar Taliban da ta bar mata a Afghanistan da su nemi ilimi.
Lambar Labari: 3486419 Ranar Watsawa : 2021/10/12
Tehran (IQNA) kungiyar ta sanar da ragargaza wani sansanin 'yan ta'adda na Daesh a birnin kabul.
Lambar Labari: 3486386 Ranar Watsawa : 2021/10/04
Tehran (IQNA) bayan kwashe tsawon shekaru 27 an janye dokar hana saka hijabi ga mata a cikin makarantu a kasar uzbekistan
Lambar Labari: 3486287 Ranar Watsawa : 2021/09/08
Tehran (IQNA) kungiyar Taliban ta ce ta kammala kwace iko da jihar Panjshir a kasar Afhanistan
Lambar Labari: 3486278 Ranar Watsawa : 2021/09/06
Tehran (IQNA) Taliban tq sanar da sunayen ministoci da za su rike muhimman ma’aikatu guda uku a cikin gwamnatin da za a kafa a kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486260 Ranar Watsawa : 2021/09/01
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Rasha ta saka sharudda kafin amincewa da mulkin Taliban a hukumancea kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486224 Ranar Watsawa : 2021/08/21
Tehran (IQNA) Taliban ta ce za ta mutunta tare da girmama dukkanin akidu na addini na dukkanin al’ummar kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486215 Ranar Watsawa : 2021/08/18
Tehran (IQNA) Iran ta bukaci kungiyar Taliban da ta tabbatar da bayar da kariya ga wuraren diflomasiyya da suke cikin birnin Harat.
Lambar Labari: 3486201 Ranar Watsawa : 2021/08/14
Zarif ya ce Iran za ta ci gaba da taimakawa domin ganin an samu sulhu da fahimtar juna a tsakanin dukkanin bangarorin al'ummar Afghanistan.
Lambar Labari: 3486085 Ranar Watsawa : 2021/07/08
Tehran (IQNA) 'yan ta'adda masu da'awar jihadi sun kashe fararen hula dukkaninsu mata a kasar Afghanistan da sunan jihadi.
Lambar Labari: 3485896 Ranar Watsawa : 2021/05/09
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta dauki alhakin harin bama-baman da aka kaddamar a birnin kabul fadar mulkin kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3482483 Ranar Watsawa : 2018/03/17